Arewa
Kwanaki kaɗan bayan hawa idin karamar Sallah a Najeriya, Alkalin babbar kotun jihar Kwara da ke arewa ta tsakiya, mai shari'a Sikiru Adeyinka Oyinloye, ya rasu.
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya roki talakawa su dubi girman Allah, su yafe masa kura-kuran da ya yi musu yana sane ko kuma bai sani ba a mulkinsa.
Wasi tsagerun yan daba da ake kira yan sara suka sun shiga hannun dakarun 'yan sanda a jihar Bauchi yayin da shagulgulan ƙaramar Sallah ke kara matsowa a ƙasa.
Wani matashi dan Najeriya a yankin Arewa ya bayyana aniyarsa ta yin tattaki daga jiharsu zuwa Abuja domin ganin an rantsa da Bola Ahmad Tinubu gaban idonsa.
Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya rushe majalisar zartaswansa baki ɗayanta, ya umarce su kowa ya rubuta bayanai ya miƙa wa Sakatare kafin ko ranar Laraba.
Jam'iyyar APC mai mulki ta samu nasarar lashe cikon zaben mambobi Takwas na majalisar dokokin jihar Kebbi bayan kammala tattara sakamako ranar Lahadi da dare.
Rahoto ya ce Aisha Binani ta lashe zabe, amma hukumar zabe ta INEC ta ce sam hakan bai yiwu ba. Mun kawo muku bayanai game da zababbiyar gwamnan jihar Adamawa.
Siyasa musamman a arewa harka ce ta maza suka fi yinta amma duk da haka an samu wasu fitattun mata da suka shiga harkar siyasar kuma suka taka muhimmin rawa.
Sa'akaruyi na masarautar Karu a Abuja Municipal (AMAC), Cif Emmanuel Kyauta Yepwi, ya kwanta dama. Sarkin ya rasu ne a wani asibiti mai zaman kanta a jihar Kano
Arewa
Samu kari