Arewa
An gano rijiyoyin man fetur a Arewa, ana ci gaba da bincike don gano saura. Yanzu haka an fara ba jihar Kogi kudin albarkacin man fetur da aka fara hakowa.
Peter Obi ya yi magana bayan da asirinsa ya tono kan shirinsa na hada kai da kiristoci domin karbar mulkin Najeriya. Ya bayyana kadan daga abin da yake magana.
Gwamnatin Kano ta nada Farfesa Attahiru Jega, tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, matsayin uban jami'ar Sa'adatu Rimi mallakar gwamnatin Kano.
Rahoton da muke samu daga jihar Kogi ya bayyana yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hallaka shugaban jam'iyyar APC na wata gunduma, sun kashe 'yan kauye.
Dan takararNNPP na kujerar majalisar jihar Kurfi a Jihar Katsina, Alh Shu'aibu Iliyasu, ya ce bai yarda da sakamakon zabe ba kuma yana son a sake kirga kuri'u
Masarautar Kano ta yi sabbin nade-naden da ka iya kawo sauyi a masarautar. An yi sabbin nade-nade da kuma sauyin mukamai a wurare daban-daban a masarautar.
Dattawan arewa sunyi kira ga manyan yan siyasa da jam'iyyun siyasa a kasar da su janye daga yin kalamai masu cutarwa wanda ka iya zama barazana ga zaman lafiya.
Wasu yan mata shu shida yan gida daya sun maka wani basarake a jihar Gombe a kotu kan rigimimar gonan gado da suke zargin ya hada kai da wasu mutanen zai sayar.
Daliban likitanci da gwamnatin jihar Jigawa ta tura kasar Sin karatu sun dawo gida Najeriya, 32 daga cikinsu sun kammala karatu kuma Gwamna Badaru ya basu aiki.
Arewa
Samu kari