Arewa
Jigon jam'iyyar SDP ya bayyana yadda shugaban kasa Tinubu ke maimaita irin matsalolin da Buhari ya samu a kwanakinsa na mulki, yace ya kamata a samu mafita.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abba Kabir Yusuf ta sallami babban darektan Asibitin Hasiya Bayero bisa zargin gaza aiwatar da tsarukanta.
Kwamitin kula da asusun raya muhalli ta fara bincike kan zargin badakalar kudade na Naira biliyan 81 wurin dashen Itatuwa miliyan 21 a jihohin Arewacin Najeriya
Sifetan 'yan sanda a Najeriya, Olukayode Egbetokun ya bayyana cewa hukumar su na bukatar karin jami'ai dubu 190 don wadatar da tsaro kamar yadda ya kamata.
Kungiyar Raya Arewacin Najeriya, AEF ta soki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu Kan nuna wariya a mukaman gwamnati inda ya fifita Yarbawa kan Arewacin Najeriya.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi alkawarin sauya tunani da kuma bai wa tubabbun 'yan daba 100 ayyukan yi wadanda kwamishinan 'yan sanda, Gumel ya mika su gare shi.
Hukumar tsaro ta NSCDC ta kama matasa 46 a gidajen Gala a jihar Gombe bayan Gwamna Inuwa Yahaya ya umarci kulle dukkan gidajen Galan a Gombe don rage barna.
Bayan kammala bikin ranar Hausa ta duniya, yau kuma sai ga wasu matasa na bikin ranar Mahaukata ta duniya a jihar Kano abin da ya bai wa mutane da dama mamaki.
Kotun shari'ar Musulunci da ke jihar Kano ta daure wani mutum Usaini Hamisu shekara daya a gidan kaso kan zargin satar shanu da kudinsu ya kai Naira dubu 700.
Arewa
Samu kari