Arewa
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma ministan Tinubu ya bayyana irin kokarin da ya yi wajen ciyar da fannin tsaro a Arewa gaba, ya fadi dalilinsa masu kyau.
Shahararren dan wasan kwaikwayo a Arewacin Najeriya, Alhaji Usman Baba Pategi wanda aka fi sani da Samanja mazan fama ya riga mu gidan gaskiya a jiya.
Yayin da ake ci gaba da kada kuri'u a jihar Kogi, dan takarar jam'iyyar PDP a jihar, Sanata Dino Melaye ya kauracewa zaben da zargin an tafka magudi a zaben.
Kotun daukaka kara ta mayar da Abubakar Luggerewo na jam'iyyar APC kujerarshi na kakakin Majalisar jihar Gombe, a baya kotun zabe ta kwace kujerarshi.
Majalisar Masarautar Bauchi ta tuɓe rawanin sabbin mutane shida da aka naɗa Sarautar gargajiya a yankin Galambi sabida an saɓa doka da ƙa'idojin Masarauta.
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Dangote, na yin shirin rage kadarorin alfarma da ya mallaka, inda ya yanke shawarar sanya katafaren jirgin samansa a kasuwa.
Kasa da awanni 24 da su ka rage a gudanar da zaben jihar Kogi, shugaban karamar hukumar Lokoja a jihar, Muhammad Danasabe ya riga mu gidan gaskiya.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kogi ta gargadi masu shirin zuwa Kudancin Najeriya da su nemo wata hanyar saboda dokar hana zirga-zirga a jihar Kogi.
Shahararren dan kasuwa a Arewacin Najeriya, Alhaji Aminu Baba-Kusa ya ba da kyautar makeken fili don fadada masallacin Al-Noor da ke birnin Abuja.
Arewa
Samu kari