Arewa
Wani lauya da ke zaune a jihar Kano, Umar Sa'ad Hassan ya yi hasashen abin da zai kasance a shari'ar zaben jihar Kano, ya ce zai yi wahala Abba Kabir ya yi nasara.
Gamayyar kungiyoyin Arewa a yankin kudu maso yamma sun zargi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da hannu a rikicin siyasar da ke faruwa a jihar Kano.
Kungiyar Matasa a Arewa ta yi martani kan hukuncin shari'ar zaben jihar Kano inda ta bukaci Kotun Koli ta yi adalci da kuma bar wa mutane abin da su ka zaba.
Kungiyar Kiristoci ta CAN ta yi Allah wadai da harin bam kan masu Maulidi a jihar Kaduna inda ta bukaci sojoji su fifita kare rayukan mutane a kasar.
Wasu tsagerun yan bindiga sun halaka rayuka yayin da suka kai hari kauyuma huɗu a kananan hukumomin jihar Sakkwato tsakanin ranakun Litinin da Talata.
Shugaban jam'iyyar NNPP, Agbo Major ya bayyana dalilin korar Rabiu Kwankwaso daga jami'yyar inda ya ce ya na son kwace madafun iko da mamaye jami'yyar.
Yayin da shari'o'in kan zaben gwamnonin Kano, Zamfara da Filato suka kai gaban kotun koli, wasu kungiyoyi sun bukaci alkalai su tabbatar da zabin talakawa.
Hukumar yan snada reshen jihar Kogi ta tabbatar da cewa waus yan bindiga sun yi awon gaba da muhimman takardun karar zaben gwamnan jihar Kogi da ke gaban kotu.
Kungiyar dattawan Arewa sun caccaki shugaban kasa Bola Tinubu kan mayar da hankali a lamuran tattalin arziki maimakon tsaron rayukan al'ummar kasar.
Arewa
Samu kari