Anambra
Wata mata da ba a kai ga tantance bayananta ba ta rasa rayuwarta yayin da wata Kwantena ta kutto daga kan tirela, ta murkushe ta ba zato ba tsammani a Anambra.
Kotun kararrakin zabe da ke Awka a jihar Anambra ta yi fatali ta korafin dan jam'iyyar PDP a mazabar Tarayya inda ta bai wa jam'iyar LP nasara a kotun.
An shiga jimamin rashin wani babban basaraken ƙabilar Igbo da ke a birnin Ibadan na jihar Oyo. Basaraken ya yi bannkwana da duniya yana da shekara 74.
Jami'an tsaro sun cafke wani mutum Oruchukwu Okoroafor da aka kama da 'yan mata uku masu ciki a gidansa a jihar Anambra, ya bayyana yadda abin ya faru.
Dan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya aike da saƙon ta'aziyyarsa bayan wani babban magoyin bayansa ya riga mu gidan gaskiya.
Harsashin da ake zaton wasu yan ƙungiyar asiri ne suka harba shi ya yi ajalin wata dalibar ajin farko a jami'ar UNIZIK da ke Awka, babban birnin jihar Anambra.
Wani mummunan hatsarin tsautsayi ya yi ajalin mata biyar yayin da kwantenar da babbar motar dakon kaya ta ɗauƙo ta faɗa wa Motar bas a babban titin Anambra.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an hallaka wata mata bisa zarginta da wawashe wasu kudaden da aka lika a bikin zagayowar ranar haihuwar wani da aka yi.
Wani ginin bene ya rufto kan ma'aikatansa a jihar Anambra inda ya salwantar da rayukan mutum uku. Ma'aikatan na shirin fara aiki ne lokacin da ginin ya rufto.
Anambra
Samu kari