Anambra
Kotun Daukaka Kara ta yi hukunci kan shari'ar zaben dan Majalisar Tarayya a jihar Anambra inda ta tabbatar da dan LP, Afam Victor a matsayin wanda ya lashe zaben.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Dakta Chukwuemeka Ezeife ya riga mu gidan gaskiya yana da shekaru 85 a duniya. Ya rasu a Cibiyar Lafiya na Tarayya da ke Abuja.
Jam'iyyar APC a jihar Anambra a hukumance ta karbi sanatoci biyu da su ka hada da Sanata Ifeanyi Ubah da Sanata Uche Ekwunife zuwa APC bayan barin jam'iyyar YPP.
Jami'an tsaro da dama sun rasa rayukansu yayin wata musayar wuta da ta wakana tsakanin 'yan bindiga da dakarun yan saɓda a jihar Anambra ranar Talata.
Rundunar 'yan sanda ta samu nasarar kama Ozo Jeff Nweke, wanda ake zargi da daukar nauyin matan da suka fito zanga-zanga zigidir a jihar Anambra.
Masu zanga-zangar sun karade babban birnin jihar dauke da kwalaye da ke nuni da batancin ransu kan cin hanci da rashawa da ya mamaye 'yan sandan jihar.
Mambobin Majalisar Dattawa a yau sun caccaki shugaban Majalisar, Godswill Akpabio kan kakaba mu su shugabannin marasa rinjaye bayan zaban Abba Moro daga PDP.
Tsohon Gwamna Willie Obiano na jihar Anambra, ya yi magana kan batun sauya sheƙarsa daga jam'iyyar APGA zuwa APC bayan ya yi bankwana da mulkin jihar.
Yaanzu muke samun labarin yadda wasu tsageru suka hallaka shugaban jam'iyyar YPP a jihar Anambra. An bayyana yadda hakan ta faru a jihar ta Kudu.
Anambra
Samu kari