Aliko Dangote
Dangote ya ci gaba da rike matsayin wanda ya fi kowa kudi a Afrika. Mujallar Forbes ta bayyana cewa Aliko Dangote ne mutum na 124 a jerin mutane 200 da suka fi.
Gamayyar kungiyoyi na fararen hula, ta bukaci a gudanar da bincike mai zurfi na gaggawa kan yadda gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya tara dukiyarsa.
Hamshakin attajirin nan na Afrika, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa bai da gida ko guda daya a kasar waje. Dan kasuwar ya bayyana cewa wasu daga cikin.
Alhaji Aliko Dangote, shugaban rukunin kamfanoni na Dangote, shine ke rike da kambun wanda ya fi kowa kudi a nahiyar Afrika. An kiyasta cewa yana da tarin.
Rahotanni daga fadar shugaban Najeriya sun nuna cewa Kashim Shettima, ya shiga ganawar sirri da attajirin mai kuɗin nan, Bill Gates, Aliko Ɗangote da gwamnoni.
Manyan attajirai huɗu ƴan nahiyar Afirika sun bi sahun takwarorinsu na duniya wajen ɗaukar alƙawarin sadaukar kaso mai tsoka na dukiyarsu don taimakon al'umma.
An yi gyaran fuska a jerin mutane 10 mafi kudi a Afrika, inda Aliko Dangote ya rasa matsayinsa a hannun Johann Rupert na Afrika Ta Kudu Bayan Shekaru 10 a sama.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote da kuma shugaban kamfanin Microsoft, Bill Gates a birnin da ke Abuja
Alhaji Aliko Dangote ya rasa matakin farko a masu arzikin Nahiyar Afirka bayan da wani shahararren mai arziki na kasar Afirka ta Kudu Rupert ya karbi matsayinsa
Aliko Dangote
Samu kari