Aliko Dangote
Aliko Dangote, shugaban rukunin kamfanonin Dangote, ya samu gayyata daga shugaban kasar Gabon, Brice Oligui Nguema domin ya zuba jari a harkar siminti da taki.
Shugaban bankin Afrika (AfDB), Akinwumi Adesina ya ce fadi-in-fada da ke wakana tsakanin attajirin nahiyar nan, Aliko Dangote da gwamnatin tarayya babbar illa ce.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya ce wasu daga cikin jami'an kamfanin man fetur na kasa (NNCPL) sun mallaki karamin wurin gyara mai a Malta.
Shugaban kamfanin mai na NNPCL, Mele Kyari ya mayar da martani mai zafi ga attajiri Aliko Dangote kan zarge-zargensa game da masa zagon kasa a harkar mai.
Ƙaramin ministan man fetur, Sanata Heineken Lokpobiri, ya shiga tsakanin dambarwar da aka fara da Dangote da cibiyoyin kula da man fetur a Najeriya.
Majalisar wakilai ta dauki matakin shawo kan rikicin da ya barke tsakanin Aliko Dangote da gwamnatin Tinubu wanda hukumar NMDPRA ta koka kan matatar Dangote.
Fitaccen attajirin Afrika, Aliko Dangote, ya ce akwai 'yan Najeriya da suka fi shi arziki. Su tattaro kudinsu daku Dubai da ƙasashen duniya su saka hannun jari.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya fara shirin farfado da kamfanoni a jihar domin kawo cigaban Arewa. Za a samar da kamfanin tumatur da takalama
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa daya daga cikin attajiran abokansa ya fara yi masa dariya kan matsalar da yake fuskanta.s
Aliko Dangote
Samu kari