Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso
A Karshe, Majalisa ta karanto wasikar sauya shekara da tsohon gwamnan Kano kuma sanata mai wakiltar Kano Central, Ibrahim Shekarau. Shugaban majalisa, Ahmad Law
Ibrahim Shekarau da Kawu Sumaila sun kammala shirye-shiryen ficewa daga APC. A karshen makon jiya Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya tsaida ‘yan takaran APC.
A jiya, an naɗa tsohon gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin jagoran jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP), The Nation ta ruwaito. The
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje na jihar ya ce a shirye ya ke da ya gyara alakar da ke tsakaninsu da sanata Rabiu Musa Kwankwaso, A wata tattaunawa wacce Ra
Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya ce bai gamsu da ayyukan da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi ba a jihar. Kwankwason ya bayyana gakan ne ya
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa tsohon gwamnan Kano kuma jagoran kwankwasiyya, Rabi'u Kwankwaso, ya kafawa APC wasu sharuɗda kafin komawa cikinta.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya mika ta’aziyya ga iyalan Sanata Rabiu Kwankwaso a kan mutuwar mahaifinsa, Musa Saleh Kwankwaso.
Kwamishinan raya karkara na jihar Kano, Dr Musa Iliyasu Kwankwaso, ya yi ikirarin cewa shine wanda ya fara shigo da tsohon gwamnan Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya na yanzu, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso siyasa a kasar nan, duk...
Wani Mutumi ya bar wasiyyar Kwankwaso yayi masa wanka da jana’iza. Yace Kwankwaso zai masa wanka duk lokacin da ya mutu. Da bakin sa yace “Idan na mutu, Kwankwaso yayi mani sallar gawa” saboda tsabar soyayya.
Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso
Samu kari