Aisha Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai karba bakuncin shugaban kasa Recep Tayyip Erdogan na kasar Turkiyya na tsayin kwana biyu a ziyarar da ya kawo wa Najeriya.
Rahoto ya bayyana cewa, ana kyautata zaton dan tsagin uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari ne zai lashe zaben shugabancin APC da aka yi a jihar a ranar Asabar.
Matar shugaban ƙasa, Aisha Muhammadu Buhari, ta yaba wa gidan wata jarida da ya karrama wasu matan gwamnoni, tace akwai bukatar haɗin kai tsakanin matan da mane
Africa Magic, gagarumin kamfanin nishadantarwa mallakin MultiChoice, su na duba yuwuwar yin wasan kwaikwayo kan Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa Muhammadu.
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a zaɓen 2019, Peter Obi, ya soki kuɗin da aka gwamnatin Buhari ta ware wa ofishin matar shugaban ƙasa, Aisha Buhari
Aisha Buhari ta bayyana kwararan dalilan ta na amfani da bidiyon ministan sadarwa, Ali Isa Pantami don kwatanta wa ‘yan Najeriya abubuwan da suke faruwa na mats
Ministan cigaban wasanni da matasa Sunday Dare, ya bada tallafin Naira miliyan 50 ga kwamitin shirya gasar cin kofin kwallon ƙafa na A'isha Buhari, Daily Nigeri
A watsu hotuna da uwar gidan shugaban Kasa, Aisha Buhari ta wallafa a shafinta na Instagram, ta bayyana haba-haba da ganin amaryar dan ta, Zahra Nasir Bayero.
Gwamnatin shugaba Buhari ta fusata da irin halin likitcoin Najeriya, ta ce sam ba za ta sake lamuntan irin wannan hali nasu ba. Ta ce ba aiki ba albashi kawai.
Aisha Buhari
Samu kari