Aisha Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana uwargidansa, Hajiya Aisha a matsayin mace mai kirki wacce ke son ganin ta kwato yancin yara mata da marasa galihu.
Uwargidan shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari tayi magana kan yadda ta rayu bayan tayi auren wuri, ta ce da fari ta shiga zullumin yadda rayuwa za ta kasance.
Bola Tinubu, shugaban jam'iyyar APC, ya daki kwano a karo na biyu yayin gabatar da jawabi.Tsohon gwamnan Legas din ya kira Dolapo Osinbajo, matar shugaban kasa.
Wasu fitattun 'yan Najeriya sun halarci bikin kaddamar da littafin tarihin matar shugaban kasa Buhari, Aisha Buhari. An ba da gudunmawar miliyoyin Nairori.
Jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya yabi uwargidan shugaban ƙasa, Hajiya Aisha Buhari, inda ya ce babu wani da zai sake yin tantama akan ofis dinta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana chan a kasar Landan yana ganin likita, yayinda ake kaddamar da littafin uwar gidansa, Hajiya Aisha a nan gida Najeriya.
Uwargidan shugaban kasar ta baiwa mata da matasa tallafi na keken dinki, injin saka, da kuma kayan aikin noma domin kama sana’a, a ranar Alhamis, 25 ga Maris.
Uwar gidan shugaban kasar Najeriya ta koka kan yadda yawaitar sace-sacen dalibai musamman mata a arewacin Najeriya. A cewarta, hakan ba karamin lamari bane.
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadi ta saki sunayen mata da ta yi wa lakabi da 'matan Buhari' a cikin shagulgulan bikin ranar mata na kasa da ka
Aisha Buhari
Samu kari