Ahmed Ibrahim Lawan
Sanata Sani Musa ya musanta zargin cewa yana da hannu a ƙullin da ake ƙullawa na ganin sanata Ahmed Lawan ya yi tazarce a kujerar shugaban majalisar dattawa.
Ana tunanin Ahmad Lawan da Ovie Omo-Agege za su nemi hana Godswill Akpabio zama shugaban majalisa, an kama hanyar kawo sabon shiga ya gaji kujerar Sanata Lawan.
Takarar AbdulAziz Yari ta na cigaba da samun karbuwa a wajen ‘yan siyasa da wadanda ake yi da su. ‘Yan kungiyar Tinubu/Shettima Network na goyon bayan shi.
Da alama an bar APC da Bola Tinubu da ciwon kai, mutanen Arewa maso yamma su na son kujera ta #3. Wasu su na goyon bayan Arewa su samu shugabancin majalisa.
Hon. Mukhtar Aliyu Betara yana cikin ‘Yan majalisar APC da ke hangen kujerar Rt. Hon. Femi Gbajabiamila, zai gwabza da Ahmed Wase, da Aminu Sani Jaji da wasunsu
Barau Ibrahim Jibrin ya shiga sahun wadanda za su nemi shugabancin Majalisar Dattawa. Da yiwuwar Sanatan Arewacin Kano ya gwabza da Orji Uzor Kalu a takarar.
Mun kawo jerin ‘Yan siyasan da INEC ta ba takardar shaidar lashe zaben Majalisa. Mata 13 rak su ka shiga jerin ‘Yan siyasa 360 da za su zama 'Yan majalisa.
Alhassan Ado Doguwa yana sha’awar zama Shugaban majalisa, sannan Sani Musa, Barau Jibrin, Orji Uzor Kalu, Godswill Akpabio su na harin kujerar Ahmad Lawan.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmed Lawan ya ce mutanen mazabarsa sun masa yankar dabobi da azumi saboda ya yi nasarar zarcewa kan kujerarsa a zaben 2023
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari