Jihar Adamawa
Dakarun yan sanda da haɗin guiwar mafarauta sun yi nasarar sheke masu garkuwa 3 yayin da suka yi yunkurin sace wasu mutum biyu a jihar Adamawa jiya Laraba.
Ma'aikatan wani otel da ke Yola sun gano gawar wata mata cikin yanayi mara kyau bayan wani mutum da suka taho otel din tare ya fita da cewa zai dawo ba da dadewa ba.
Mai shari'ar Okoro, shugaban kwamitin mutum biyar na Kotun Koli ya yanke hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Adawa. Ya tabbatar da nasarar Ahmadu Fintiri.
Rundunar 'yan sanda a jihar Adamawa ta tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun farmaki garin Kwapre da ke karamar hukumar Hong a jihar.
Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da nasarar Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa tare da watsi da korafe-korafen 'yar takarar APC, Aishatu Binani.
Kotun daukaka kara za ta yanke hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Adamawa a ranar Litinin, 18 ga watan Disamba. Gwamna Fintiri ya aike da sako.
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku a jihar Adamawa ya ritsa da wasu mutum biyar. Mutum biyu sun rasa ransu bayan jirgin ruwan ya kife.
Jami’an yan sanda sun kama wani matashi dan shekaru 17 Lawali Mori kan zargin lalata da zakata a kauyen Viniklang, karamar hukumar Girei ta jihar Adamawa.
Wani matashi mai suna John Clarkson ya yi ajalin kawunsa, Mohammed Clarkson a jihar Adamawa kan zargin maita, kotu ta tasa keyarsa zuwa gidan kaso.
Jihar Adamawa
Samu kari