Jihar Adamawa
Gwamnatin jihar Adamawa ta sanar da daukar matakin rufe makarantu a jihar sakamakon barkewar cutar Kyanda a jihar. Hakan na zuwa ne bayan an rasa rayuka.
Gwamnatin jihar Adamawa ta tabbatar da barkewar cutar Kyanda a wasu kananan hukumomim jihar. Cutar wacce ta kama mutane da dama ta yi sanadiyyar rasuwar mutum 42.
Matsalar ruwa ta addabi yankin Arewacin Najeriya musamman a wannan lokacin da ake rashin wuta da tsadar mai. Legit ta tattsro halin da ake ciki a wasu jihohin
Sakamakon ta'adin da wasu bata gari da suka yi na lalata hasumiyoyin da suke dauke da layukan wutar lantarki a hanyar Jos, jihohi uku sun shiga duhu a Arewa.
Rundunar yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da kama yan daba da aka fi sani da yan shila a jihar. Mata biyu na daga cikin wadanda rundunar ta cafke
An samu tashin wata mummunar gobara a kasuwar garin Yola d ake karamar hukumar Yola ta Kudu a jihar Adamawa. Shagunan 'yan kasuwa masu yawa sun lalace.
Rundunar sojojin Najeriya ta na ci gaba da samun nasara kan 'yan ta'adda bayan sake cafke kasurgumin dan ta'adda da ke nema ruwa a jallo a jihar Adamawa.
Tsohon Atoni-janar, Michael Aondaokaa ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi kokarin janye karar da ake yi kan Murtala Nyako.
Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa ta yi nasarar cafke wasu ƴan bindiga masu garkuwa da mutane waɗanda ta jima tana nemansu ruwa a jallo, sun shiga hannu.
Jihar Adamawa
Samu kari