Jihar Adamawa
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa shugaban karamar hukumar Fufore, a jihar Adamawa, Hon. Shuaibu Babas, ya rasu bayan fama da doguwar rashin lafiya.
Mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram sun kai hare-hare a jihar Adamawa. 'Yan ta'addan sun hallaka mutane tare da tayar da bama-bamai a wasu kauyuka biyu.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar shugaban gudanarwa na kungiyar JIBWIS da ke da hedikwata a Jos reshen jihar Adamawa, Alhaji Muhammad Aliyu Kaka.
Atiku Abubakar da shugaban SDP na kasa, Shehu Musa Gabam ya ziyarci Aisha Buhari bayan rasuwar dan uwanta, Yusuf Usman Halilu a jihar Adamawa, sun masa addu'a.
Aliyu Atiku Abubakar, ɗan tsohon mataimmakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce ziyarar da ya kai gidan sarkin Fufore ba ta da alaƙa da goyon bayan tsarin Fintiri.
Rahotanni sun tabbatar da cewa a kasuwannin Adamawa, Yobe da Borno, farashin masara, shinkafa, dawa da wake sun sauka sosai, amma banda na doya da dabbobi.
Rahotanni sun ce ‘yan sanda sun tabbatar da kwace adduna biyu daga wurin da lamarin ya faru, sannan an mika bincike ga sashen CID domin gudanar da cikakken bincike.
Tsohon sanata Elisha Abbo daga jihar Adamawa ya yi sababbin zarge-zarge kann shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio. Ya ce ya gaya masa za a kwace kujerarsa.
Tsohon Sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa, Elisha Ishaku Abbo, ya caccaki majalisa a kan yadda ake tafiyar da dambarwa Sanata Natasha Akpoti-Uduagan.
Jihar Adamawa
Samu kari