Abun Bakin Ciki
Rayukan mutane shida sun salwanta sannan wasu 19 sun jikkata sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya afku a Bauchi a ranar Litinin, 15 ga watan Nuwamba.
Wani kwastoma ya hargitsa zaman lafiyar banki yayin da ya nemi bankin ya gaggauta rufe asusun ajiyarsa saboda wasu dalilai da suka gagara warware masa cikin sau
Clement Itoro, direban motar haya da yan sanda suka kama bisa zargin kashe dan jaridar Vanguard, Tordue Salem, ya bayyana cewa ya zata marigayin dan fashi ne.
Rahoton yan sanda ya nuna cewa wani direban mota ne ya kashe dan jaridar Vanguard, Tordue Henry Salem, wanda aka tsinci gawarsa a ranar Alhamis, 11 ga Nuwamba.
Makwabcin babban jami'in sojan da aka kashe, marigayi AVM Mohammed Maisaka, Abubakar Gwantu ya bayyana cewa abokan gaba ne suka shirya kisan ba yan bindiga ba.
Allah ya yiwa tsohon mukaddashin Shugaban kamfanin dillancin labaran Najeriya, Cif Jide Adebayo, rasuwa a ranar Alhamis, 4 ga watan Nuwamba, bayan ya yi jinya.
Kotun ta gano cewa babu wani uzuri da za a iya yi wa matar mai shekara 28, hakan na nufin ba za a sake ta ba idan ta kammala zaman shekara 15 da aka yanke mata.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bayyana cewa akalla mutane 10 ne suka rasa rayukansu sakamakon tashe-tashen gobara da aka samu a jihar a watan Oktoba.
Masu garkuwa da mutane sun kashe wani dan banga da suka yi garkuwa da shi mai suna Ohikwo bayan yan uwansa sun biya naira miliyan biyu a matsayin kudin fansa.
Abun Bakin Ciki
Samu kari