Abun Bakin Ciki
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Kwamaret Shehu Sani, ya bayyana cewa matuƙar ya kalli bidiyon tsiraicin Tiwa Savage, dake yawo to zai iya faɗuwa ya sume.
Wata matashiya mai shekaru 20 wacce aka ambata da Asma'u ta yanke jiki ta fadi matacciya inda wasu 10 suka sume a yayin zagayen Maulidi da aka gudanar a Abuja.
Wani mutumi mai suna Haruna Buba mai shekaru 32, ya kashe mahaifinsa a ranar Asabar a kauyen Zange da ke karamar hukumar Dukku ta jihar Gombe a kan wata gona.
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun! Allah ya yi wa matar Marigayi Sheikh Abubakar Gumi, Hajiya Aminatu Bintu ta rasuwa a safiyar yau Asabar, 16 ga watan Oktoba.
Hope Uzodimma ya ce Allah zai hukunta wadanda ke da hannu a lamarin da ya kai ga kisa da kone gidaje a cikin garin Izombe da ke yankin karamar hukumar Oguta.
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa kanin Hajiya Aisha Jummai Alhassan (Mama Taraba), tsohon Sanata Abubakar Abdulazeez Ibrahim, ya rasu a ranar jiya Talata.
Maharan sun kashe marigayi Dokta Chike Akunyili tare da wasu mutane bakwai ne ne a yankin Umuoji da ke Karamar Hukumar Idemili ta Arewa a Jihar Anambra a jiya.
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe Dr. Chike Akunyili, mijin tsohuwar Ministar Yada Labarai, Dora Akunyili a ranar Talata, 28 ga Satumba.
Hukumar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Oyo, ta gurfanar da wani matashi, Solomon, ɗan kimanin shekaru 25 a duniya, bisa zarginsa da kashe mahaifiyarsa a Oyo.
Abun Bakin Ciki
Samu kari