Abun Bakin Ciki
Wata matashiya yar Najeriya wacce ta shafe shekaru a Amurka ta dawo kasar sannan ta sharbi kuka bayan ta ga lalataccen gidan da dan uwanta na jini ya gina mata.
Allah ya yiwa zababban dan majalisa mai wakiltar mazabar Chibok a majalisar dokokin jihar Borno, Nuhu Clark rasuwa a ranar Litinin, 10 ga watan Afrilu a Indiya.
Wani basarake mai daraja ta uku, Kwe Ando Madugu, wanda ke Karamar Hukumar Ussa ta Jihar Taraba ya sha da kyar a hannun wasu matasa da suka yi masa dukan tsiya.
Ladi Audu Bako, wacce mata ce ga gwamnan Kano na farko a mulkin soji daga 1967 zuwa 1975, ta rasu tana da shekaru 93 a duniya a yau Laraba, 4 ga watan Afrilu.
Mummunan al'amari ya faru inda soja ya harbi dan achaba da wata mai jego da da danta da ya goyo a bayansa a garin Babanna da ke karamar hukumar Borgu a Neja.
Shugaban jam’iyyar People’s Democratic Party a karamar hukumar Ezza ta arewa, jihar Ebonyi, Peter Nweke ya mutu sakamakon duka da yan daban siyasa suka yi masa.
Wani mummunan hatsarin mota da ya cika da ayarin Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya yi sanadiyar rasa rayukan mutum uku a ranar jajiberin zaben gwamna.
Wasu tsagerun yan bindigar da suka yi garkuwa da wasu ma'aurata da budurwar diyarsu sun ki sako su bayan sun karbi naira miliyan biyu kudin fansarsu a Kaduna.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Theodore Orji, ya ce yana nan da ransa bai mutu ba sabanin jita-jitan da wasu ke yadawa. Ya ce masu yada abun za su mutu su bar shi.
Abun Bakin Ciki
Samu kari