Abun Bakin Ciki
Rahotanni sun tabbatar da cewa an samu rasa rayukan mutane da dama yayin artabu tsakanin sojoji da 'yan bindiga a kauyukan Mangu da ke jihar Plateau.
Kungiyar Lauyoyi Musulmai a Najeriya (MULAN) ta yi Allah wadai da yadda sayar yara a Arewacin Najeriya zuwa Kudanci ke kara kamari inda ta nemi a sake dokar.
Wani matashi mai suna Daniel Bamidele wanda ke aikin damfara ta yanar gizo wato Yahoo, ya farmaki iyayensa da wuka bayan sabulunsa na tsafi ya ki aiki.
Wani malami a makarantar sakandare na Araromi Ilogbo, da ke Oko Afo, jihar Legas ya yi wa daya daga cikin dalibansa duka har sai da ya bakunci lahira.
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta ceci wani matashi mai suna Saifullahi Rabiu da ya yi kokarin kashe kansa ta hanyar rataya saboda bashin naira miliyan biyu.
Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Legas ta yanke hukuncin daurin rai da rai kan Fasto Feyi Daniels saboda zargin cin zarafi da kuma fyade ga wata mata a Legas.
Wani jirgin sama dauke da manyan mutane guda 10 a cikinsa ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama na Samuel Ladoke Akintola da ke birnin Ibadan a jihar Oyo.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan kabilar Jukun ne sun kai hari tare da kashe wasu ‘yan gudun hijira biyu da suka dawo gida a Ikyenum a ranar Alhamis.
An kwantar da Sarkin Burtaniya, Charles III a wani asibitin kudi na Landan a ranar Juma'a don yi masa tiyata a mafitsara, kamar yadda fadar Buckingham ta sanar.
Abun Bakin Ciki
Samu kari