Abun Bakin Ciki
Akalla mutane uku ne ake fargabar sun mutu bayan da kasa ta zabtare ta fada kansu a lokacin da suke hakar jar kasa a jihar Nasarawa, har yanzu ba a gansu ba.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta yi nasarar cafke wani matashi mai suna James Isma'il da zargin kisan kai a Sharada da ke karamar hukumar Gwale a jihar.
Farfesa Anezionwu Okoro ya riga mu gidan gaskiya a jihar Enugu ya na da shekaru 94 a duniya, marigayin ya rasu a jiya Asabar 20 ga watan Janairu a Enugu.
Akalla yara 10 ne suka samu munanan raunuka bayan wani abin fashewa ya jikkata yaran a kauyen Kidandan da ke karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna.
Wata matashiya ta sanar da batar 'yar uwarta mai suna Halima wacce daliba ce a Jami'ar Abuja, ta bayyana cewa 'yar uwar tata ta fita da nufin zuwa makaranta.
Hukumar NSCDC ta cafke wani mahaifi mai suna Chinana Talida a birnin Abuja a kokarin siyar da ɗan cikinsa mai shekaru shida a duniya kan kudi miliyan 20.
Yar majalisar dokokin kasar New Zealand karkashin jam'iyyar Green Party ta yi murabus biyo bayan kama ta tana satar jakar hannu. Golriz Ghahraman ta magantu kan haka
Kungiyar al’ummar Najeriya mazauna kasar Burtaniya, sun tabbatar da rasuwar wata matashiya, Oluwaseun Bello wacce aka yi bikin kammala karatunta a kwanan nan.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kaduna ta tabbatar da cafke wani matashi da ake zargin ya sace janareton masallacin Juma'a mai amfani da hasken rana a jihar.
Abun Bakin Ciki
Samu kari