Abun Al Ajabi
Wani bidiyo ya nuno lokacin da wani matashin saurayi ya yi wa budurwarsa kyautar bazata na wata tsaleliyar mota sabuwa dal. Mutane sun tofa albarkacin bakinsu.
Wata mai amfani da TikTok ta wallafa yadda wani uba ya fashe da kuka wiwi yayin bikin diyarsa, kuma hakan ya tsuma zukatan mutane da dama a soshiyal midiya.
Wasu ma’aurata da suka fara rayuwa tun basu da komai na more rayuwa sun saki hoton sauyawarsu bayan shafe tsawon shekaru tare da gwagwarmaya da son junansu.
Wani bidiyo da ya yadu a Instagram ya nuno lokacin da Chinononso Egemba, wani likita ya yi gargadi kan amfani da tukwanan ‘non-stick’ da kasansu suka goge.
Wata mata 'yar Najeriya ta shiga mamaki yayin da ta gano ana siyar da kayan abinci irin na Najeriya cikin farashi mai daukar hankali. Ana siyar da tuwo N920.
Wani mutumi ya fada wa kotu yadda matarsa ta ci amanarsa da wani sannan kuma ta nuna rashin kulawa gare shi, ya nemi a raba aurensu kuma ta yi maraba da hakan.
Wasu mata marasa miji da aka dauka aikin sharar titi domin tsaftace tituna sun ba da labarin yadda suke gwagwarmaya don rayuwa a kan albashin N8000 duk wata.
Wata matashiya wacce ta kammala jami’a a kwanan nan ta bayyana cewa aure zata yi ta zama cikakkiyar matar aure duk da ta mallaki kwalin digiri, bidiyon ya yadu.
Wani mutum mai lalurar tabin hankali ya yi fice a duniyar soshiyal midiya bayan an gano shi zaune yana rubutu a jami’ar Benin, ya ce yana zuwa daukar darasi.
Abun Al Ajabi
Samu kari