Abun Al Ajabi
Wata mata wacce ta tausayawa halin da wani direban mota ke ciki bayan kara farashin man fetur ta bayyana yadda ta taimaka masa da N10,000 wanda ya sa shi kuka.
Sanatan Adamu Bulkachuwa ya yi tinkaho da rawar ganin da yake takawa a rayuwar matarsa, Justis Zainab Bulkachuwa wajen yanke hukunci lokacin da take alkali.
Wannan mummunan al'amari ya afku a Abuja a ranar Asabar, 10 ga watan Yuni inda aka gano gawar wasu mata da miji kwance dumu-dumu cikin aman jini a gidansu.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmed ya fito a bidiyon barkwanci yan makonni bayan saukarsu daga kujerar shugabancin Najeriya.
Wata matashiya da ta auri mai nakasa ta wallafa tsoffin hotunansa don nuna yadda yabsauya bayan shekaru 10, kuma jama’a da dama sun yaba tsantsar kyawunsa.
Wata matar aure mai sun Violet ta bada labarin yadda ta haifa jinjiri dauke da IUD na tsarin iyali. Tace ta saaka shi an tsare mahaifarta daga daukar ciki.
Wata matashiya yar Najeriya, Hazel, wacce aurenta ya mutu bayan watanni bakwai ta garzaya Facebook don caccakar tsohon mijinta wanda ta ce yana kunyar nuna ta.
Jami'an rundunar yan sanda sun kwato wasu manyan motoci daga gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
Yar shekaru 13 ta kashe gaba daya kudaden da iyayenta suka tara a intanet kuma malamarta ta gano hakan. Mahaifiyarta na kokarin ganin an dawo mata da kudadenta.
Abun Al Ajabi
Samu kari