Abun Al Ajabi
Wata mata yar tsurut ta yi fitar kasaita tare da wani dogon mutum da suka yi anko kuma wasu sun dauki bidiyonsu tare da yada shi a TikTok. Ta yi kyau matuka.
Wata kwararriyar mai kwalliya ta dauki lokacinta wajen fito da tsantsar kyawun wata tsohuwa yar shekaru 81 wacce ke shirin zuwa taron bikin auren yar jikarta.
Wata Bahaushiya mai dirarren jiki ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan wani bidiyonta tana kwasar rawa a taro ya bayyana. Ta karkada kwankwaso da kyau.
Wata jami’ar soja ta yi ciki kuma ta garzaya manhajar TikTok domin nunawa duniya katon cikinta. Bidiyon ya yadu, sannan ya bai wa mabiyanta da dama mamaki.
Wata mai POS ta sharbi kuka wiwi bayan wani kwastoma ya sace mata waya. Matashiyar ta koka cewa N500 kawai ya tura sannan ya ma dauki cincin da take siyarwa.
Sabon ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya kama aiki a ranar Talata, 23 ga watan Agusta kuma ya hau wata tsadaddiyar motar Lexus SUV zuwa ofishinsa.
Matar mawaki Kanye West, Bianca Censori ta sha suka saboda shigar nuna tsaraici da ta yi a kasar Italiya. Al'ummar kasar da dama sun nemi gwamnati ta kore ta.
Wani matashi dan Najeriya ya koka a soshiyal midiya bayan budurwarsa ta ci amanarsa. Ya yi mata magana da wata lamba daban sai ta yi karyan bata da saurayi.
Wani ikirarin cewa mutum ya mayar da kansa kare da tsabar kudi dala 14,000 ba gaskiya bane. Wani binciken kwakwaf ya nuna cewa riga ce kawai ya sanya na kare.
Abun Al Ajabi
Samu kari