Abun Al Ajabi
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata mutum-mutumi mai aikin kula da kwastamomi ke bada abinci a gidan abinci. Jama’a sun yi martani.
Wani mai shagon siyar da barasa a kasar Afrika ta Kudu ya hukunta wasu barayi da suka kai farmaki kantinsa. Mutumin ya tilasta masu kwankwadar giya da suka sata.
Wata mai siyar da kayan gwanjo ta cika da mamaki bayan da ta tsinci N1.5m a cikin kayan gwanjon da ta siyo. Yan Najeriya sun yi martani sosai a kan hakan.
Wani fusataccen mutum ya haddasa yar dirama a coci yayin da ya kai farmaki da karnukansa domin nuna rashin jin dadinsa kan ayyukansu. Lamarin ya yadu.
Wata dalibar Jami'ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun, Subair Enitan ta kwana a gadon asibiti bayan shafe awanni 58 ta na wanki babu kakkautawa a jihar Osun.
Mike Bamiloye ya caccaki masu wa’azi mata da ke yawon wa’azi wuri-wuri amma suke barin mazajensu suna fama da kadaici a gida. Ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia tun bayan hawanshi mulki bai taba zama a sabo ko tsohon gidan gwamnati ba, daga kauyensu ya ke gudanar da mulkin jihar.
Wani matashi a jihar Bauchi mai suna Khamees Musa Darazo ya cika wa Shugaba Tinubu alkawari inda ya sauya sunan 'yarsa zuwa na mahaifiyar Tinubu, Abibatu.
Rundunar 'yan sanda ta kama dan takarar gwamna a jam'iyyar NNPP a 2023, Wilfred Bonse kan zargin damfarar wani kamfani naira miliyan 607 a Kuros Riba.
Abun Al Ajabi
Samu kari