Abun Al Ajabi
Kana bukatar aikin taimakawa da aikace-aikace a ofishin jakadancin Amurka da ke Lagas Najeriya. Duba albashin da za a biya da ranar rufe neman aikin.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta kammala aiki a gidan dinki. Ta bayyana karara cewa ta shafe tsawon wata guda kafin ta cimma wannan mafarki nata.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta lamushe N20k da saurayi ya aike mata domin ta yi kudin motar zuwa ganinsa a Abuja. Ta ki kai masa ziyarar.
Yan sanda sun kama wani mutum bayan ya ki kai wa surukansa sadakin auren diyarsu kamar yadda suka kulla yarjejeniya. Ya kuma nemi su biya kudin da za a kashe a biki.
Sashen kula da lafiyar jama’a na Chicago ya ambaci sunan yar Najeriya Dr. Olusimbo Ige a matsayin kwamishina inda ta zama bakar fata mace ta farko kan wannan mukami.
Jami'in NSCDC da ya yi katobarar 'Oga at the top', Shem Obafiaye ya samu karin girma zuwa mataimakin kwamnadan hukumar a Najeriya bayan shekaru 10.
Wani matashi, Ali Bulama da ke sana'ar adaidaita sahu ya samu kyautar kudi naira 100,000 sakamakon mayarwa wani fasinja da kudi miliyan 9 da ya manta a kekensa.
Wani matashi mai adaidaita sahu ya kawata kekensa ta yadda zai dunga daukar hankalin fasinjoji da masu wucewa. Adaidaitan na da hotuna iri-iri da hadaddun kujeru.
Wata matashiya tana shirin auren abokin saurayinta. Ta ce shi ya nemi aurenta yayin da suke tare da abokinsa. Lamarin ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya.
Abun Al Ajabi
Samu kari