Abun Al Ajabi
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta kara tare da kuka da hawaye bayan ta gano cewa saurayinta na shekaru uku ya auri wata daban a kwanan nan.
Wani matashi da ke tuka mota kirar Mercedes Benz Coupe ya fada ma mutane cewa yana kashe makudan kudade don kula da motar. Ya kuma ce rayuwar tuka mota da tsada.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya nuna wa daliban koyon aikin jinya na jami’ar Al-Hikmah, Ilorin, jihar Kwara kyautar kudi naira miliyan 5.
Wani rahoto ya dauko labarin Farfesa Kabir Ahmed Abu-Bilal na jami’ar Ahmadu Bello, Zari’a, jihar Kaduna, wanda yake aikin walda duk da kasancewarsa lakcara.
Prophet Abel Boma ya yi hasashen Disamba mai matukar hatsari. Malamin addini ya fada ma yan Najeriya abun da za su yi don dakile abun Kirsimeti mai hatsari.
Fasto Enoch Adejare Adeboye, shugaban cocin RCCG, ya bayyana yadda da kuma lokacin da yake so ya mutu yayin da yake wa’azi da yi wa taron RCCG addu’a.
Wani mutumi da ya koma kasar Canada da nufin samun babban nasara ya cimma mafarkinsa bayan ya fara da aikin wankewa mutane bandakinsu. Ya mallaki gida yanzu.
Wani malamin addini, Abel Tamunominabo Boma ya bayyana cewa yan Najeriya za su fuskanci makarkashiya da dama a 2024 da kuma bullar cuta kamar korona.
Jami’an yan sanda sun kama wani matashi dan shekaru 17 Lawali Mori kan zargin lalata da zakata a kauyen Viniklang, karamar hukumar Girei ta jihar Adamawa.
Abun Al Ajabi
Samu kari