Abun Al Ajabi
Kasa da sa’o’i 24 bayan da ‘yan sandan jihar Imo suka cafke wata mata da laifin yunkurin kashe mijinta ta hanayr soka masa wuka har sau biyu yayin baccinsa, sai ga wata sabuwa ta bullo. Kamar yadda ma’abocin amfani da kafar sada z
An kama wata kura da ta gudu daga gidan adana namun daji na jihar Imo mai a sa'o'in farko na yau Litinin. Kurara dai ta gudu ne daga Imo State Zoological Garden and Wildlife Park in Nekede wanda ke karamar hukumar Owerri ta yamma
Taron majalisa na ranar Talata ya tashi babu dadi a kan rashin jituwar da ta ratsa tsakanin 'yan majalisar a kan kason fatanya da gwamnatin za ta yi. A yayin bayyana gaban kwamitin kasafin don gabatar da rahoto a kan bangaren aiki
Abun al’ajabi da mamaki baya karewa a wannan zamanin da muke ciki, iyaye na tura yaransu makaranta domin koyo ilimi sai gashi ana samun wasu batagarin malamai da ke kokarin lalata tarbiyarsu ta hanyar kulla soyayya da su a makara
Yan sandan Bududa da ke yankin gabas na Uganda suna neman wani yaro mai shekaru 10 ido rufe, a kan sukar wani dalibi dan'uwansa da yayi da wuka samakon zarginsa da soyayya da budurwarsa mai shekaru 11.
Sheikh Mohammed Mutumba babban limamnin masallacin Kyampisi ne dake Uganda wanda ya gano amaryarsa katon gardi ce. Ma'auratan basu taba kwanciyar aure ba kuma sunyi makonni biyu da aure amma amaryar tace tana jinin al'ada ne.
Ma'aikatar shari'a ta kasar Saudi Arabia ta haramta auren wadanda basu kai shekaru 18 ba a duniya. Ta kuma fitar da shekaru 18 su zama karancin shekarun da dan kasar zai iya aure. Kamar yadda rahoto daga Saudi Gazette ya bayyana,
Dukkan godiya ta tabbata ga Ubangiji, don kuwa ta kammala haddace Qur’ani kafin ta shiga makarantar book. Babban abinda ya taimaka wajen samun wannan gagarumar nasarar shi ne yadda Myasam ke sauraron karatun Qu’ani kuma tana maima
Wata budurwa ‘yar Najeriya wacce aka bayyana da suuna Tola ta wallafa wani labara da y aba mutane mamaki. Ta wallafa labarin ne a shafinta na kafar sada zumunta ta tuwita. Tola ta wallafa labarin yadda wasu sabbin ma’aurata suka k
Abun Al Ajabi
Samu kari