Abun Al Ajabi
Motar wacce aka kerata ta hanyar amfani da kayayyakin cikin gida tana iya tafiya a kan ruwa, lamarin da ya zama abun birgewa sosai ga mabiya shafukan sadarwa.
Kamar yadda yake a tarihi, an samar da takardar kudi na naira dari a Najeriya a watan Janairu, 1973, shekaru 13 bayan samun yanci kuma ya fi kowanne kyau a ido.
Al'umman wani kauye sun cika da al'ajabi bayan sun gano wani bishiyan mangwaro dauke danyen mangwaro mai kamannin mutum, lamarin ya sanya su tsananin mamaki.
An gano ma'aikatan filin jirgin sama a cikin wani bidiyo dauke da shebur suna kwakulo laka yayinda wani jirgi zame ya kuma makale a yayin da yake shirin tashi.
Ibrahim Dan Maliki, wanda ya sayi abun hawansa shekaru 40 da suka gabata ya nuna matukar kaunarsa ga keken kuma ya ce zai hau shi har sai mutuwa ta raba su.
Wani mai aikin goge-goge otal din Lagos Continental ya nuna gaskiya a aikinsa bayan ya mayar da damin dalolin da ya tsinta a wani daki bayan mai dakin ya tafi.
'Yan sanda a Zimbabwe sun cafke wani barawo bayan ya badda kama a zuwan fatalwa don yin satan kayayyaki a gidajen mutane bayan ya yi nasarar tsoratar da su.
Wani tsoho bahaushe ya nuna karfin aminci da amana ta hanyar kula da dukiyar ubangidansa wanda ya kasance bayarbe tsawon shekaru masu yawa bayan mutuwarsa.
Wani magidanci wanda ya kasance shahararren mai maganin gargajiya ya bayyana cewa babban burinsa shine ya kara auren mata zuwa 20 duk da cewa tuni yana da 12.
Abun Al Ajabi
Samu kari