Abuja
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa kwalejin Kimiyya da Fasaha a ta Tarayya a Gwarinpa da ke Abuja, an raɗa mata sunansa don karrama shi.
Wani jami'in dan sanda, Lawal Ibrahim da ke aiki a sashen rundunar na Kwali, ya rasu a otel ɗin Gwagwalada bayan gama jima'i da wata budurwa, Maryam Abba.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an gagara samun nasarar shawo kan rikicin cikin gida na PDP yayin da ake hasashen shakku kan taron kwamitin zartarwa ta NEC.
Kamfanin TCN ya bayyana cewa dole sai jama'a sun taimaka masu wajen sa ido a kan kare kayayyakin wutar lantarki daga bata gari da su ke kawo nakasu ga aikinsu.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya tafi zuwa kasar Switzerland domin halartar taro kan tattalin arzikin duniya. Ya samu rakiyar jami'an gwamnati.
NAFDAC ta rufe kantin magani a Abuja kan sayar da kayan magani marasa rijista. Kayayyakin sun kai na N7m, kuma an cafke mutane biyu domin bincike.
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na TCN ya bayyana cewa wasu bata gari sun lalata manyan layukan wuta, wanda ya jawo zai jefa jama'ar garin a cikin duhu.
Hajiya Turai Umaru Musa Yar'adua, Amina Umar Namadi Sambo, da sauran manyan mata sun hallara Abuja auren 'ya'yan Sanata Goje. Sheikh Dokoro ya yi wa'azi.
Gwamnatin Bola Tinubu ta tara manyan jami'an gwamnati da gwamnonin jihohi a Abuja domin tattaunawa da fahimtar kudirin haraji. Za su yi taron kwanaki biyu
Abuja
Samu kari