Abuja
An jika ma dan takarar gwamnan PDP aiki yayin da mai shari'a ya ce a gaggauta kamo shi, a kawo gaban kotu. An ba da umarnin kama shi ne saboda laifin ha'inci.
Gwamnatin tarayya ta kori sama da mutum 500 da aka bai wa aiki ba bisa ka'ida ba a ma'aikatar kwadago. Ma'aikatan sun biya kudi an dauke su aiki tun 2019 ne.
Wasu sojoji sun yi yunkurin tare mutanen da suka biyo kan hanya a Asokoro da ke garin Abuja, a dalilin haka wani jami'i ya yi gangancin harbi, ya kashe mutum.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta jaddada cewa duk wanda ba shi da katin zabe ba samu damar jefa kuri'a ba a zabe mai zuwa, tace an barta da PVC da yawa.
Rundunar yan sandan birnin tarayya, FCT, sun kama wani mutum mai suna Taiwo Ojo dan shekara 63 kan zargin kashe abokin aikinsa mai suna Philip Kura saboda kudi
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya dake Abuja ta kama wata kungiyar 'yan bindiga da suka addabi yankunan Abuja da Nasarawa da wasu miyagun makamai.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya gana da Sufetan yan sanda na kasa, Usman Alkali Baba, a hedkwatar Abuja kan kisan da aka yi wa Lauya a jaharsa.
Wata babban kotun tarayya da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta hana hukumar yan sandan farin kaya, DSS, da yaki da rashawa, EFCC, kama Godwin Emefiele
Majalisar wakilai na kokarin kawo dokar da za ta haramtawa 'yan sandan Najeriya shan barasa saboda illa da ake samu daga jami'an a kwanakin nan na barnar kisa.
Abuja
Samu kari