Abuja
Wasu yan bindiga sun kashe wasu mata biyu, Safiya Salihu da Amina Ibrahim, a hanyarsu ta zuwa wajen wani bikin aure sakamakon budewa motarsu wuta da suka yi.
An tsare wata matar aure, Jamila Ardo, bisa zargin ta da yin garkuwa da kanta tare da karbar kudin fansa daga hannun masoyinta. Ardo, yar asalin garin Wuaru Jab
Wani jirgin saman Fasinja makare da mutane ya tada hankula yayin da ya yi saukar gaggawa a babban birnin tarayya Abuja ba zato ba tsammani saboda wasu dalilai.
Masu garkuwa da mutanen da suka dan dagacin kauyen Gwombe, Junaidu Danjuma da sauran mutane 14 a yankin Gwargwada da ke karamar hukumar Kuje a Abuja sun sauya b
Wani lakcara a jami'ar Abuja ya tiki rawa a gaban dalibai da iyayen dalibai a lokacin dake bikin yaye dalibai. Jama'a sun yi ta cece-kuce game da wannan bidiyon
Ministar kudi, kasafin kudi, da shirye-shiryen kasa, Zainab Ahmed, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na shirin rattafa hannu kan sabon bashin $3.387 billion.
Abuja - Ma'aikatar kudin Najeriya ta yi watsi da labaran cewa hedkwatarta dake birnin tarayya Abuja ya kama da wuta da safiyar Laraba, 23 ga watan Febrairu, 202
Rahoton da ke iso a safiyar yau dinnan na cewa, wani gini a ma'aikatar kudi ta tarayya ya kama da wuta. An ce an ga jami'an kashe gobara sun tunkari wurin domin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara yaba wa kansa inda ya ce in baya ga ya sanya hannu, da yanzu ba a kammala ayyukan hanyoyin Legas zuwa Ibadan ba, da yanz
Abuja
Samu kari