Abuja
Ya Kamata Atiku da Obi Suyi Koyi da Jonathan ta Hanyar Kiran Wayar Tinubu Su Tayashi Murna Salon Yadda Yayiwa Buhari a Shekarar 2015 - Kwamitin Neman Zaɓen APC
Shugaban jamiyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, na kasa, Rufai Alkali ya yi kira ga Hukumar zaben Najeriya, INEC, ta soke zaben 2023 ta sanar ranar sake wani
Gamayyar Jam'iyyun Siyasa na PDP, LP, ADC Sun Buƙaci Shugaban Hukamar INEC mai Zaman Kanta Da yayi Murabus Tare Da Kira A Sake Sake Sabon Zaɓen Shugaban Kasa
A Wani Salo na Jin Kai Gwamnan Jihar Borno Baba Gana Ummara Zulum yace Za'a Soma Sake Gina Ƙonanniyar Kasuwar Maiduguri Ta Monday Market A Satin Nan - Zulum
INEC Ku Daure, Ku Cije Akan Gaskiya Karku Bari Matsin Lamba Yayi Tasiri Akan Ku - Atiku Abubakar Ya Fadawa INEC ta Hannun Na Daman Sa'a Yakin Neman Zabe a Abuja
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zabem da mazauna birnin tarayya Abuka suka yi, Peter Obi na kan gaba da kuri'u mafiya rinjaye, sauta yanki daya tal.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta ce ta bude zauren da za ta zauna don karbar zaben 2023 na shugaban kasa a hukumance a cikin babban birnin tarayya Abuja.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, wasu 'yan dab sun farmaki motar jami'an hukumar EFCC yayin da suka fito don yin aikin sintiri a babban birni na Abuja.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta dage zabe a wasu rumfuna 141 a jihar Imo. An fadi lokacin da za a sake yin zaben na shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya.
Abuja
Samu kari