Abuja
Jam'iyyar APC ta sake ɗage babban taron masu ruwa da tsaki da kuma taron majalisar zartarwa ta ƙasa (NEC) har sai baba ta gani bayan samun sauyin shugabanci.
'Yan majalisar Wakilai yanzu haka suna kan tantance hafsoshin tsaro a dakin majalisar da Shugaba Bola Tinubu ya tura musu a makon da ya gabata don tantancewa.
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax ta farko da aka samu a Suleja da ke jihar Neja. Hakan dai na zuwa ne a daidai lokacin da kasashen da.
Mukaddashin shugaban APC na ƙasa, Sanata Abubakar Kyari, ya tabbatar da rahoton cewa Abdullahi Adamu da Sanata Iyiola Omisore sun yi murabus daga muƙamansu.
Babban mai kula da majami'ar Redemption Christian Church of God RCCG,Rabaran Fasto Enoch Adeboye ya musanta zargin cewa ya na amfani da kwankwamai a majami'arsa
Rahotanni daga sakatariyar jam'iyya mai mulki da ke Abuja sun nuna cewa Sanata Iyiola Omisore, ya bari ɗaƙin taron gaggawa na APC ba tare da ya ve komai ba.
Hukumar Yaki da Miyagun Kwayoyi (NDLEA) ta yi nasarar kama wasu mutane da kayan maye ciki har da wata lauya da aka kama a jihar Lagos mai suna Helen Ebikpolade.
Ƴan bindiga sun sace mutum biyu a yankin Mpape na birnin tarayya Abuja cikin tsakar dare. Jami'an ƴan sanda sun ceto mutanen bayan fafatawa da ƴan bindigan.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya hadu da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, a wajen wani daurin auren Mohammed Bunu da Ikramullah.
Abuja
Samu kari