Abuja
'Yan majalisar Wakilai sun bukaci karin albashi da alawus don rage radadi tun bayan cire tallafin man fetur a kasar, sun bayyana yadda suke cin bashi a wata.
Wani limamin majami'a a Lagos, Bamidele Ilukholor Elijah ya gargadi dan takarar shugaban kasa, Peter Obi da ya yi hankali don ya yi mafarki ya gan shi a ankwa.
Babbar kotun Tarayya ta dage sauraran karar da aka shigar akan tsohon minista, Abubakar Malami zuwa 17 ga watan Oktoba don shiryawa tare da nemo mai kare shi.
Kashim Shettima, mataimakin shugaban kasa na wata ganawar sirri da kakakin Majalisar Wakilai Tajuddeen Abbas, da sauran shugabannin majalisar a fadar gwamnati.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana kalaman Matthew Kukah na zargin cin hanci a gwamnatin Buhari da cewa hassada ce kawai don ba a yi da shi.
Shugaba Bola Tinubu ya kara nada masu ba shi shawara na musamman a bangorori daban-daban da suka hada da yada labarai da siyasa da harkokin jama'a da sauransu.
Gwamnonin da aka zaba karkashin inuwar jam’iyyar PDP za su gana a babban birnin tarayya a ranar Talata, 11 ga watan Yuli don tattauna lamura da suka shafi kasa.
Tun bayan rantsuwar kama mulki na Shugaba Bola Tinubu, 'yan Najeriya ke ta hankoron ganin sunayen ministoci da za a fitar, yau saura kwanaki 18 wa'adi ya cika.
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ta karyata labarin da ke cewa, ta kama tsohon gwamnan jihar Zamfara saboda ya ki amsa wayar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu.
Abuja
Samu kari