Abuja
Yan bindigar da suka yi garkuwa da wasu mutane biyu daga kauyen Sabo da ke babban birnin tarayya Abuja sun kira waya, sun nemi a basu naira miliyan 15 kudin fansa.
An dakatar da zirga-zirgar jiragen sama a birnin Abuja sakamakon matsalar da aka samu a lokacin da wani jirgi ya sauka amma bai samu ta sauki ba.
Kamfanin MTN ya yi martani kan yafe basukan wasu kwastomomi da suke da tarun basuka a wayoyinsu, MTN ya ce hakan ya faru ne saboda matsalar na'urace.
Mace ta farko da ta zama Manjo Janar a Najeriya, Aderonke Kale mai ritaya ta riga mu gidan gaskiya ta na shekaru 84 a duniya a birnin Landan da ke Ingila.
Shahararren dan kasuwa a Arewacin Najeriya, Alhaji Aminu Baba-Kusa ya ba da kyautar makeken fili don fadada masallacin Al-Noor da ke birnin Abuja.
Ministan Sufurin jirgaren sama a Najeriya, Festus Keyamo ya gargadi Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC da ta guji kawo cikas a harkokin sufurin kasar.
Babba Bankin Najeriya, CBN ya yi karin haske kan wa'adin karbar tsoffin takardun kudade a kasar, ya umarci bankuna su ci gaba da bayar da tsoffin kudaden.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya gargadi Shugaba Tinubu kan ci gaba da zama da ma su rike da mukamai da ba sa mutunta gayyatar Majalisar.
Mambobin kungiyar NLC da TUC sun tattara kansu don gudanar da zanga-zanga a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja a ranar Alhamis, 9 ga watan Nuwamba.
Abuja
Samu kari