Abuja
'Yan uwan wani mutum mai shekaru 37 wanda aka gano ya rasu a hannun 'yan sanda da ke da ofishi a sabuwar Nyanya, Nasarawa, sun zargin 'yan sanda da azabtarwa.
Buhari ya nuna takaicinsa a kan yadda Najeriya ta rasa matsayinta na zama cibiyar kasuwanci ta kasashen Afrika ta yamma saboda gwamnatocin baya sun gaza samar
Ayo Salami ne shugaban kwamitin bincike da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kafa domin bankado cin hanci da kwato kadarorin gwamnati da manyan jami'an gwamna
A jiya Laraba ne, 9 ga watan Satumba, 2020, wata kotun majistire dake Wuse Zone Six, babban birnin tarayya Abuja, ta umarci wani direba mai suna Ahmed Danladi..
Gwamnatin Najeriya a karkashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta sanar da shirinta na mayar da hukumar bayar da shaidar katin dan kasa (NIMC) karka
DHQ ta ce ta gaggauta daukan wannan mataki ne bayan hukumar kwastam ta Najeriya (NCS) ta fitar da wata sanarwa domin ankarar da mazauna Abuja da wasu makwabtan
Yan sanda da ke birnin tarayya Abuja sun kama wani mutum da ya saci mota mallakin hukumar kiyayye haɗura ta ƙasa, FRSC, daga hedkwatar hukumar da ke Wuse Zone.
Da ya ke magana a kan wani gini da za a rushe a yankin Guzape, Galadima ya nuna bacin rai da mamakinsa a kan yadda 'yan wani kamfani ya saba yarjejeniyar da aka
Jami'an rundunar 'yan sanda na babban birnin tarayya Abuja sun samu nasarar ceto wasu yara guda biyu da ake zargin an rufe su a cikin bandaki a wani gida dake..
Abuja
Samu kari