Abuja
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ba za ta iya dakile matsalar rashin aikin yi ba a Najeriya inda ta shawarci masu ruwa da tsaki su kawo mafita don magance matsalar.
An hasko Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, a wani bidiyo da ya yadu yana girkawa tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki abinci.
Isra'ila ta yi alkawarin kare 'yan Najeriya da ke kasar yayin da ake ci gaba da gwabza yaki tsakanin kungiyar Hamas ta Falasdinawa da kuma kasar.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya amince da naɗin Barr. Benedict Daudu a matsayin babban mataimaki na musamman kan harkokin shari'a.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya umarci jami'an tsaro da su fatattaki 'yan bola jari da masu baban bola shiga yankunan Mabushi da Katampe a birnin.
Wani dan achaba mai suna Yahuza ya rasa ransa bayan fasinjansa ya koka cewa bai ga mazakutarsa ba a yankin Nyanya da babban birnin tarayya da Abuja.
Kungiyar 'yan shi'a a Najeriya (IMN) ta gudanar da tattakin nuna goyon bayanta ga Falasɗinawa a babbak birnin tarayya Abuja da yammacin ranar Litinin.
Kamfanin mai na NNPC ya karyata rahoton cewa ya bai wa wasu kwangiloli na gyara bututun mai a boye ga wasu masu ruwa da tsaki a harkokin man fetur a Arewacin kasar.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da rusa shirin N-Power a Najeriya baki daya saboda matsalolin da ke makare a cikin shirin, ta ce akwai makudan kudade da su ka bace.
Abuja
Samu kari