Abba Gida-gida
Gwamnatin Kano ta nemi masu filaye da su gaggauta sabunta takardunsu. Kwamishinan kasa da tsare tsare, Abduljabbar Umar ya ce an sa wa'adin sabunta takardun.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama wasurikakkun 'yan daba a unguwanni da dama bayan wani farmaki da ta kai. Za a gurfanar da matasan a gaban kotu.
A 2024 an yi rikicin sarauta inda manyan sarakuna daga Arewacin Najeriya suka fuskanci kalubale daga gwamnoni. Aminu Ado Bayero, Sarkin Musulmi da Lamido Adamawa
Abba Kabir Yusuf ya nada kwamishioni shida ciki har da Shehu wada Sagagi. Ya tura sunayensu zuwa ga majaisar dokokin Kano domin tantancewa a yau Litinin.
Har yanzu gwamnatin Tinubu ba ta fito karara ta maganti a kan rikicin sarautar Kano ba. Amma wasu daga cikin ayyukanta sun nuna wanda ta ke goyon baya.
Sani Danja ya samu mukamin mai ba gwamna shawara kan matasa da wasanni a Kano. 'Yan Kannywood sun taya jarumin murna tare da addu'ar Allah ya taya riko.
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin Kano, Shehu Wada Sagagi ya bayyana irin abubuwan da ya koya yayin zama da Gwamna Abba Kabir Yusuf na Kano.
Tsohon shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin Kano, Shehu Wada Sagagi ya magantu bayan cire shi a mukaminsa inda ya ce yana tare da Gwamna Abba Kabir.
Sanusi Bature DawakinTofa ya sanar da cewa gwamnan Kano ya umarci kwamishinonin da aka canza su shiga ofis tsakanin Litinin zuwa ranar Laraba za a ga sauyi.
Abba Gida-gida
Samu kari