Bola Tinubu
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya yi martani ga rahotannin cewa an nada shi a matsayin shugaban ma'aikatan shugaban kasa Bola Ahmedi Tinubu.
Kungiyar Dalibai ta Najeriya ta bayyana abubuwan da ya kamata gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi don samar da ingantacciyar rayuwa ga 'yan Najeriya.
Femi Fani-Kayode ya taya kakakin majalisar wakilai mai barin gado, Femi Gbajabiamila, murna kan zargin nada shi a matsayin shugaban ma’aikatan shugaba Tinubu.
Shaidan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa an tilasta masa saka hannu a sakamakon zaben da aka gudanar a watan Faburairu
Shugaban Kamfanin Man Fetur (NNPCL), Mele Kyari ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ba ta da isassun kudaden da za ta biya tallafin mai na tsawon shekaru biyu.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da shugaban majalisar Dattawa, Ahmad Lawan da kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a Villa.
Wata majiya ta bayyana jerin sunayen wasu manyan shahararrun yan siyasa da ake ganin sabon shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai iya nadawa a matsayin ministoci.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu, ya gargaɗi hafsoshin tsaro da su haɗa kansu su yi aiki tare. Tinubu ya ce ba zai lamunci rarrabuwar kai ba a tsakaninsu a mulkinsa.
Mukarrabin Femi Gbajabiamila ya fitar da mutane daga duhu a kan rade-radin ba Mai gidansa mukami, za a ji batun Bola Tinubu ya nada Gbaja a matsayin hadimi.
Bola Tinubu
Samu kari