Bola Tinubu
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da wasiƙa zuwa ga majalisar dattawa domin neman ta tantance tare da amincewa da naɗin Olukoyede a matsayin shugaban EFCC.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ƙaddamar da shirin rabon tallafin kuɗi ga gidaje miliyan 15. Ƴan Najeriya miliyan 62 ne za su amfana da wannan tallafin kuɗin.
'Yan Arewa da ke kasuwar shanu a jihar Abia sun roki Shugaba Tinubu da Sarkin Musulmi da su kawo dauki bayan ba su wa'adin kwanaki 14 a da gwamnatin ta yi.
Daga watan Nuwamban da za a shiga, masu aikin N-Power za su fara jin saukar kudi. Shugaban sashen gudanarwa na shirin N-Power, Jamaluddeen Kabir ya bayyana haka.
Za a ji yadda takarda ta nuna yadda tawagar shugaban Najeriya ta kashe N400m cikin kwana 7 a New York. An bukaci a fitar da kudin ne daga wani asusun abinci.
Ministan kasafi da tsare-tsaren kasa, Atiku Abubakar Bagudu ya nuna Najeriya ta tunanin yin kasafin da ba a taba ganin irinsa ba tun da aka kirkiri kasar.
Shugaba Tinubu na Najeriya ya yi barazanar yin karar Majalisar Dinkin Duniya idan har ba ta fito ta yi bayanin yadda ta kashe kudade da ta karba da sunan Najeriya ba
Gwamnatin tarayya karƙashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zata miƙa kasafin kuɗin 2024 wanda ya kai N26tr daga yanzu zuwa karshen 2023.
Shugaba Bola Tinubu ya nada 'yar takarar sanata a jam'iyyar APC a mazabar Abuja, Adedayo Benjamins-Laniyi a matsayin sakatariyar mata a hukumar FCTA.
Bola Tinubu
Samu kari