Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya karƙashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zata miƙa kasafin kuɗin 2024 wanda ya kai N26tr daga yanzu zuwa karshen 2023.
Shugaba Bola Tinubu ya nada 'yar takarar sanata a jam'iyyar APC a mazabar Abuja, Adedayo Benjamins-Laniyi a matsayin sakatariyar mata a hukumar FCTA.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da canza ranar taron majalisar zartarwa FEC ta ƙasa daga ranar Laraba zuwa ranar Litinin na kowane mako.
Rashin gane inda aka dosa ya haifar da rigimar da ma'aikata su ke yi a Hukumar NIPOST. Ma’aikata sun barke da zanga-zanga saboda nadin da Shugaban kasa ya yi.
Babban lauya a Najeriya, Femi Falana ya soki Bola Tinubu kan nadin shugabannin EFCC da ICPC dukkansu a yankin Kudu maso Yammacin kasar, ya ce ya sabawa doka.
Kamfanin yada labarai na ƙasar Birtaniya (BBC) ta sake nanata cewa tana nan kan bakanta dangane da binciken da ta gudanar kan takardun karatun Shugaba Tinubu.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci kotun ƙoli da kada ta ƙarbi sabbin hujjojin da Atiku Abubakar ya gabatar mata a cigaba da shari'ar da su ke yi.
Gwamnan CBN zai soke canjin kudi, eNaira da wasu canji da Muhammadu Buhari ya kawo. Olayemi Micheal Cardoso ba zai biyewa kashe kudi domin noman shinkafa ba.
Gwamnatin tarayya ta sake nada Sunday Adepoju awanni bawan an kore shi daga kujerarsa. Shugaban NIPOST din ya koma ofis, yana cewa Bola Tinubu ya maida sa.
Bola Tinubu
Samu kari