Bola Tinubu
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan yawan yajin aikin da ƙungiyoyin malaman jami'o'i ke tafiya. Ya ce tattaunawa ce hanyar kawo ƙarshen hakan.
Saɓanin rahotannin da ake ta yaɗa wa a shafukan sada zumunta, gwamnatin tarayya ba ta buɗe wani fotal ba domin rajistar fara ɗaukar aiki. Bincike ya nuna.
Farfesa Farooq Kperogi ya yi gargadin cewa jam’iyyar APC mai mulki za ta iya haddasa rikici a Kano. Kalaman na Kperogi na zuwa ne bayan tsige Gwamna Abba Yusuf.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP, Murtala Ajaka ya garzaya kotu don kalubalantar sakamakon zaben gwamna a jihar Kogi da aka gudanar a ranar Asabar.
Babu maganar yajin-aikin kungiyar ASUU a jami’o’i Idan Bola Ahmed Tinubu ya na mulki. Tinubu ya je taron yaye daliban jami’ar FUTO, ya dauki alkawarin gyara ilmi.
A cewar Reno Omokri, gazawar jam’iyyun LP da NNPP na hadewa da PDP zai sa shugaba Tinubu ya samu tazarce idan ya sake tsayawa takara a zaben 2027.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya roƙi kafatanin ƴan Najeriya su bada haɗin kai a kokarin gwamnati ke yi na yaƙi da ta'addanci a Arewa maso Yamma.
Za a ji yadda ‘Yan siyasa ke ta sintiri a Aso Rock domin zama Jakadu zuwa kasashen waje. An ba Bola Tinubu shawarar wadanda ya kamata su zama Jakadun Najeriya.
Kungiyoyi da wasu shugabannin siyasa sun matsa wa shugaba ƙasa, Bola Tinubu, inda suka gargaɗi ya guje wa bin haramtacciyar hanya wajen tsige Abba Kabir.
Bola Tinubu
Samu kari