Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya ja kunnen dakarun soji da su gujewa kai hare-hare kan fararen hula, inda ya sha alwashin yin bincike kan harin Kaduna don hukunta masu laifin.
Watanni shida da hawansa mulki, har yanzu Shugaba Tinubu bai bayyana adadin dukiyar da ya mallaka ba. Sai dai an gano dukiyar da Buhari da Yar'Adua suka mallaka.
Shugaba Bola Tinubu ya fusata kan yadda rikicin siyasar jihar Ondo ke kara kamari duk da yadda ya saka baki a baya, yanzu zai kawo karshen rikicin a jihar.
Za a ji labari ‘Yan Majalisar Arewa za su bada gudumuwar N350m a sakamakon harin sojoji a Tudun Biri. Shugaban majalisa da ‘yan majalisar Kaduna sun bada N45m.
Takarar Atiku Abubakar a zabe mai zuwa ta na cikin hadari. Bode George ya ce a zaben 2027, babu wanda zai nemi tikitin jam’iyyar PDP sai mutanen yankin kudu.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa wadanda su ka mutu a harin bam a Kaduna sun mutu su na masu karanta kalmar shahada inda ya ce zai tallafa musu.
Kungiyar Ijaw Nation Congress (INC) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya shiga tsakani kan rikicin siyasar da ke aukuwa a jihar Rivers.
Minista Simon Lalong ya bayyana cewa ya shiga rudani kan kujerar Minista zai rike ko kuma ya koma Majalisar Dattawa bayan samun nasara a Kotun Koli.
An bar APC da Bola Tinubu cikin ciwon kan mukamai. Simon Lalong ya shiga rudani a kan ya hakura da matsayin da yake kai na Ministan kwadago ko ya tafi majalisa.
Bola Tinubu
Samu kari