Bola Tinubu
Mai shari’a Abba Mohammed na kotun zaben shugaban kasa a ranar Laraba, 6 ga watan Satumba, ya lissafo abubuwan bukata don takarar shugaban kasa a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya tura sakon ta'aziyya ga iyalan marigayi, Sheikh Giro Argungu wanda ya rasu a jiya Laraba 6 ga watan Satumba a jihar Kebbi.
Alƙalan kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ba su ji daɗin yadda lauyoyin Peter Obi na jam'iyyar Labour Party suka kasa kawo hujjoji a gaban kotu ba.
Atiku Abubakar da Peter Obi daga jam'iyyun PDP da Labour za su daukaka kara bayan hukuncin kotun kararrakin zaben shugaban kasa a Abuja bai yi musu dadi ba.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya ce jam’iyyar APC za ta yi wa dan takarar PDP, Atiku Abubakar ritaya zuwa Kombina inda zai dunga kiwon kajin turawa.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kirayi jam'iyyun adawa da su zo don hadin kai da kuma ciyar da kasa baki daya, ya bukaci a yi aiki tare.
Mai girma shugaban kasa ya yi farin ciki da hukuncin da kotu ta zartar na ba shi nasara a kan abokan adawarsa a zaben 2023 watau Atiku Abubakar da Peter Obi.
'Dan takaran shugaban kasa a PDP a 2023, Atiku Abubakar bai ji dadin hukuncin kotun zabe ba, ya fara nuna yiwuwar ya daukaka kara zuwa kotun koli da ke gaba.
Mun kawo abin da Muhammadu Buhari ya fada bayan kotu ta yi fatali da karar Atiku Abubakar da Peter Obi, ya ce sabuwar gwamnatin APC ta cika alkawuran da tayi.
Bola Tinubu
Samu kari