Bola Tinubu
Kungiyar kwadago ta kasa ta gargadi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da babban bankin Najeriya (CBN), kan matsalar karancin kudin da ake fama da ita.
Atiku Abubakar ya bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya bari kalamansa su yi daidai da ayyukansa yayin da yake magana kan cafke wani marubuci.
Ana ta kokarin ganin an sasanta sabon Gwamnan Ribas da Nyesom Wike. A nan aka ji Shugaban kasa ya yi watsa-watsa da Gwamna Simi Fubara wajen taron sulhu.
Bola Ahmed Tunubu ya fara tattaunawa neman shawari kan wanda ya cancanta ya maye gurbin Simon Lalonga a matsayin ministan kwadago da samar da aikin yi.
Demola Rewaju ya fadi yadda Nyesom Wike zai yi amfani da PDP wajen taimakawa Tinubu a 2027. Demola Rewaju ya bukaci NWC da NEC su zauna a kan sha'anin Wike.
Al'ummar Hausawa mazauna jihar Ogun sun fito zanga-zanga don nuna damuwa kan shari'ar zaben jihar Kano inda su ka bukaci a yi adalci don gudun rikici a kasar.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta sanya kafa ta yi fatali da yarjejeniya takwas da Shugaba Tinubu ya cimmawa domin warware rikicin Rivers.
Za a ji yadda Bola Tinubu da Kashim Shettima su ka bi wajen dinke barakar Fubara-Wike. Kusan dai Gwamna, Minista da ‘Yan Majalisa sun samu yadda su ke so.
An bayyana sunayen manyan yan siyasan da suka sanya hannu a yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma a tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da Nyesom Wike.
Bola Tinubu
Samu kari