Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Tinubu ya caccaki Atiku Abubakar na PDP da Peter Obi na LP kan hukuncin kotun koli, yana mai cewa shi mutum ne mai alfahari da kansa.
An bayyana yadda shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya shirya zuwa kasar Saudiyya domin halartar wani muhimmin taro da za a gudanar a ranar 11 ga watan Nuwamba.
Ƙungiyar shugabannin matasan Arewa (NYLF) ta bayyana cewa ƴan Arewa ba su ikon yin ƙorafi kan naɗe-naɗen da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ke yi.
Ƙungiyar SERAP ta shigar da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ƙara a gaban kotun bisa zargin ɓacewar kuɗaɗen shiga na man fetur da kuɗin gyaran matatun man fetur.
Ministan Kasafi da Tsare-tsare, Atiku Bagudu ya bayyana irin rashin son duniya da Shugaba Tinubu ya ke da shi, ya ce a gida mai daki uku ya ke kwana a baya.
Shugaban kasa Tinubu, Sultan na Sakkwato, Sa’ad Abubakar da wasu Musulman yan Najeriya 13 da suka shiga jerin musulman duniya 500 masu fada a ji a 2024.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana amfani da ɓoyayyun dabaru domin kauce wa zubar da jini a Jamhuriyar Nijar biyo bayan juyin mulkin da aka yi.
Babban Mai taimakawa Atiku Abubakar a kan dabarun sada sadarwa ya maidawa Gwamnonin PDP martani kan zuwa wajen Nyesom Wike, Demola Rewaju ya ce kamun kafa ya kai su.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya dauki tsauraran matakai don farfado da darajar naira tare da kare faduwarta a kasuwannin hukumomi da na bayan fage.
Bola Tinubu
Samu kari