Bola Tinubu
Sanata Bala Mohammed, Shugaban gwamnonin jam’iyyar PDP ya yi magana kan halin kunci da ake ciki a Najeriya inda ya ce za su samar da hanyar sauki.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaba Bola Tinubu ta kalubalanci gwamnonin PDP da su fito su fadi gaskiya abin da suka da kudaden da suke samu.
Akasin Muhammadu Sanusi II, Aminu Ado Bayero bai goyon bayan dauke ma’aikata zuwa Legas. Sarkin Kano ya gabatar da jawabi a gaban Mai dakin shugaban Najeriya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci sanatocin Najeriya su tabbatar da naɗe-naɗen da ya yi a hukumar jin daɗin alhazai ta ƙasa (NAHCON), ya miƙa sunaye.
Za a ji labari Minista Nkeiruka Onyejeocha ta hadu da wakilan ma’aikata. Ba a iya cin ma wata matsaya a karshen taron da aka yi na ranar Talata a Abuja ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya gargadi kafafen yada labarai da su daina kira Daniel Bwala a matsayin hadiminsa. Ya fadi dalilansa.
Wani mai fafutuka, Toyin Raheem, ya roki shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya yi murabus daga kujerar shugaban kasar Najeriya. Ya koka da halin da al'ummar kasar ke ciki.
Gwamnatin tarayya ta hannun karamar ministar kwadago da samar da aikin yi, Nkeiruka Onyejeocha, ta gana da kungiyoyin kwadago na NLC da TUC kan shirin yajin aiki.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya tura sunayen sabbin daraktoci 5 da ya naɗa a babban bankin Najeriya zuwa ga majalisar dattawa ranar Talata, 13 ga Fabrairu.
Bola Tinubu
Samu kari