Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin ɗan shugaban jam'iyyar APC, Dakta Umar Ganduje, Umar Abdullahi Umar a matsayin babban darektan ayyuka a hukumar REA.
Fitaccen Fasto, Elijah Ayodele ya ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan yawan tafiye-tafiye zuwa kasashen ketare inda ya ce ya kula da lafiyarsa yafi komai muhimmanci.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa na sane da yunwar da mutane ke ciki kuma za ta ɗauki matakan kawar da ita nan ba da daɗewa ba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya dakatar da shugaban hukumar raya wutar lantarki a karkara REA, Ahmad Salihijo Ahmad da manyan daraktoci uku.
Hadimin shugaba Tinubu a bangaren yada labarai, Ajuri Ngelale ya bayyana irin halayen shugaban wurin inganta kasar Najeriya inda ya ce bai taba ganin irinsa ba.
Sanata Aminu Waziri Tambuwal da ke wakiltar Sokoto ta Kudu ya yabawa tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo yayin ziyara a gidansa da ke jihar Ogun.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta tabbatar da kaddamar da shirin ba dalibai rancen kudi a wannan watan na Maris.
Kungiyar Kwadago ta NLC ya bukaci karin mafi karancin albashi dubu 794 ga ma'aikatan yankin Kudu maso Yamma yayin da ake cikin matsin tattalin arziki.
Shugaban kungiyar Miyetti Allah da ake tsare da shi, Bello Bodejo, ya shigar da gwamnati kara a gaban kotu yana neman a sake shi ba tare da wani sharadi ba.
Bola Tinubu
Samu kari