Bola Tinubu
Remi Tinubu, uwargidan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta yi martani kan barazanar kisan da wani malamin addinin musulunci ya yi mata a kwanakin baya.
Yayin da ake fama da karancin wutar lantarki musamman a wannan wata mai albarka na Ramadan, Ministan makamashi ya yi magana kan inganta wutar lantarki a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya maye gurbin wani babban nadi da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi. Ya nada sabon shugaban hukumar NIMASA.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya tura sakon kasafin kuɗin birnin tarayya Abuja ga majalisar wakilan tarayya, ya buƙaci ta hanzarta amincewa da shi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya labule da shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, bayan majalisar ta dakatar da Sanata Abdul Ningi.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a babban zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi martani kan jita-jitar cewa yana shirin sauya sheka daga jam'iyyar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci gwamnonin jihohin kasar nan da su samar da filayen kiwo ga makiyaya don kawo karshen rikicinsu da manoma.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kaddamar da shirin ba da tallafin N50,000 ga 'yan Najeriya musamman ga masu sana'o'i da kananan 'yan kasuwa a fadin kasar.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, da ya dauki matakai masu tsauri wadanda suka dace don kawo karshen 'yan ta'adda.
Bola Tinubu
Samu kari